10.7.08

LABARIN MAI JAYAIYA



Wata rana wani mutum mai yawan gardama kan al'amuran addini ya riski imamu Shafi'i , sai ya tambaye shi cikin ba'a " ya ya Allah zaice ya Halicci IBLIS da wuta kuma ace an azabtarda shi da wuta , kuma yaji radadin wutar " sai malam SHAFI'I yayi shiru na dan wani lokaci , sai ya je ya zo da bushashshen laka yazo ya jefi wannan mai jayaiyan , koda yaji zafin wannan lakan yayi fushi , sai malam shafi'i yace " ya zaka ji zafin laka bayan kaima da laka aka yika " sai mutum ya tashi ya wuce kunya ta rufeshi.




3 comments:

Muhammad said...

Allahu Akbar wannan sune ake kira, malamai masu nisan tunani na kwarai wato .........warrasikina fil'il......... IMAMUL SHAFI'I KENAN Allah ya masa rahama.

Anonymous said...

Hiya! I know this is kinda off topic nevertheless I'd figured I'd ask.
Would you be interested in trading links or maybe guest writing a blog article or vice-versa?
My website goes over a lot of the same subjects as yours and I think we could
greatly benefit from each other. If you are interested feel free
to shoot me an email. I look forward to hearing from you!

Fantastic blog by the way!

My blog post: trachtenmode bayreuth

Anonymous said...

electronic cigarette starter kit, electronic cigarettes reviews, e cigarette, e cig reviews, ecigs, electronic cigarettes