23.5.10

munafuncin aku


A makonni kadan da suka gabata ne yan Najeriya kowa ke tofa albarkacin bakinsa kan wani ango da wata amaryar da aurensu yafi kowane aure shahara a Najeriya. Wannan angon ba wani bane face Ahmad Sani yariman Bakura wanda ya shekara takwas a matsayin gwamnan jihar zamfara , sannan a halin yanzu yake matsayin sanata mai wakilcin daya daga bangarorin jihar . Lokacin mulkinsa Ahmad sani ya zama zancen daukacin mutanen Najeriya daga addinai , bangarori da harsuna daban-daban wasu na yaba masa wasu kuwa na kushe shi kan yunkurin da yayi na tabbatar da shari’ar musulunci a jihar da Allah ya bashi riko , wanda yanzu haka gwamna yana matsayin sanata sakamakon zaben daya lashe ba tare da wani magudi ba.

Babban tabon da wannan gwamna yake dashi a wajen kasashen waje da wasu kungiyoyi masu riya kare hakkin dan adam da wasu masu riya fafutukar Islama shine kokarin dawo da martabar dokokin Allah, saboda gaba da addinin , wasu kuma saboda ba jagoransu bane ya samu nasarar hakan . wani na kusa dashi Malam Ibrahim Wakkala a wata laccar daya mana ya sanar damu cewa a kasar Ghana wasu mutane sun masa alkawarin makudan dalolin Amurka don ya janye wannan niya tasa amma hakar su bata cimma ruwa ba .

Daga cikin nasarorin da wannan mutum yaci shine ya sanar da mutanen kudancin Najeriya me ake nufi da kalmar Shari’a wanda kafin hakan basu santa ba , sannan ya kara kaimi wa kotunan shariar musulunci don kada suyi kasa a gwuiwa wajen zartas da hukuncin Allah koda kuwa yanke hanu ne ko jefewa , hakan ya yunkurar da jama’ar sauran jihohi har suka tursasa gwamnoninsu zartarwa ala tilas.

Idan muka ajeye son zuciya da son shahara zamuga cewa shari’ar musulunci wani kwas ne wanda ake karantarwa a jamio’in kasar nan sannan aka ba lauyoyi damar kafa hujja da tanadinsa a gaban alkali, to meye laifi don wani yayi kokarin tuka shi gaba? Toyau Allah ya kawomu wata rana wanda abokan gaban yarima suke ganin cewa zasu rama tabbatar da shari’ar da yayi .

Bari in gaya wa mai karatu cewa wadannan kungiyoyin kare hakkin dan adam , mata da kananun yara akwai munafunci cikin aikinsu tunda basu taba zuwa gidan karuwai don su kama matan dake kasa da shekara sha takwas 18 sun dauki wani mataki a kansu ba , sai kawai don sanata yarima ya auri mace aure na sunna ,ba zina ba , ba kuma fyade ba da sadaki a kuma babbban masallacin Najeriya a gwamnatance suna ta daga jijiyar wuya suna kashe tituna. Wani abun ban dariya abun Hajiya Ramatu Bala Usuman taji kunyarsa shine wannan amarya bata ce muku bata son angonta ba , ba kuji labarin cewa auren dole ala mata ba , kuma baku san takaimaiman shekarunta ba , wata kila baku san sunanta ko kunga hotontaba , kawai a jita-jita kun tada zanga-zanga don aiki bai ishe kuba .

Zan so in waiwayi makalar wani marubuci Mahmoon Ahmad Baba mai taken AKAN BAR HALAS DON KUNYA wanda ya rika kiran wannan amarya YAR KWAILA , amma ba mamaki bai sani bane , amma a matsayina na wanda yaje kasar masar har sau uku kuma yasan irin girman larabawa zan tabbatar maka cewa balarabiya yar shekara sha uku zata zuba da yar shekara ashirin da uku a gummu ko ma fiye .

Ban ji labarin wadannan kungioyi sunyi wata zanga-zanga ba sanda akai wa malam jafar kisan gilla , in sun ce su masu kare hakkin dan adam ne , to shi malam kiyashi ne ? in kuma masu kare hakkin mata ne , to ko shi baida mata ne ? ko sanadiyar rashinsa rayuwarta baza ta gurgunta ba ? , in masu kare hakkin yara ne , to shima ai yana da yara , ko ba irin wadannan yaran ake karewa ba ? abunda ya baiyana shine wadannan kungiyoyi ana amfani dasu ne daga kasashen waje don tozarta musulunci da bakanta shi , basu da wani abun cewa sai wanda aka sasu suce kamar aku kuturu , shi yasa nake tare da Ado sale kankiya inda yake cewa ‘‘ abunda na fahimta daga kwakwazon kungiyoyi shine kasashen turai dana Amurka dana yahudawa da suka sa addinin musulunci a gaba ne kawai suke amfani dasu domin su cimma burinsu na rusa addinin Islama da musulunci ’’

Duk wani bita da kulli baza a iya mancewa da yarima ba a bangaren ciyar da Shari’ar musulunci gaba ba , don kuwa duk sanda aka fara da shehu usumanu Dan hodiyo za’a yi ta gangarowa har sai an fadi akan Ahmad sani , kafin wani mujaddadadin ya biyo baya .

Allah ya rabamu sharrin masharranta



Auwal Muhammad Abdulkadir
alkalami1@yahoo.com
+2347030703318
Bauchi
www.alkalami.blogspot.com

286 comments:

«Oldest   ‹Older   201 – 286 of 286
Anonymous said...

bookmarked!!, I love your site!

Also visit my site; michael kors watches

Anonymous said...

4, buy strattera - strattera medication http://www.stratterabenefits.net/#generic-strattera, [url=http://www.stratterabenefits.net/#strattera-sale]generic strattera[/url]

Anonymous said...

4, strattera sale - cheap strattera online http://www.stratterabenefits.net/#atomoxetine-online-pharmacy, [url=http://www.stratterabenefits.net/#atomoxetine-online-pharmacy]buy strattera[/url]

Anonymous said...

4, order strattera - atomoxetine price http://www.stratterabenefits.net/#atomoxetine-online-pharmacy, [url=http://www.stratterabenefits.net/#strattera-sale]generic strattera[/url]

Anonymous said...

4, generic modafinil - buy provigil http://www.energyofprovigil.net/#cheap-modafinil, [url=http://www.energyofprovigil.net/#buy-provigil]generic modafinil[/url]

Anonymous said...

4, provigil for sale - provigil price http://www.energyofprovigil.net/#provigil-for-sale, [url=http://www.energyofprovigil.net/#provigil-online-pharmacy]cheap modafinil[/url]

Anonymous said...

4, buy strattera - buy generic strattera online http://www.stratterabenefits.net/#order-strattera, [url=http://www.stratterabenefits.net/#order-strattera]atomoxetine online pharmacy[/url]

Anonymous said...

1, [url=http://www.onlinecelebrexdeal.net/]Celecoxib 200mg[/url] - Celecoxib Cost - celecoxib 200 mg http://www.onlinecelebrexdeal.net/.

Anonymous said...

1, [url=http://www.effexorbenefits.net/]Effexor For Sale[/url] - Effexor Generic - cheap effexor xr http://www.effexorbenefits.net/.

Anonymous said...

3, lunesta without prescription - eszopiclone no prescription http://www.lunestabenefits.net/, [url=http://www.lunestabenefits.net/]eszopiclone online [/url]

Anonymous said...

3, [url=http://www.lunestabenefits.net/] Buy Lunesta [/url] - Buy Lunesta - purchase lunesta http://www.lunestabenefits.net/.

Anonymous said...

3, [url=http://www.maxaltonlinehelp.net/]Buy Maxalt [/url] - Buy Maxalt - maxalt online no prescription http://www.maxaltonlinehelp.net/.

Anonymous said...

2, discount zoloft - sertraline online http://www.zolofthelpsleep.net/, [url=http://www.zolofthelpsleep.net/]buy generic zoloft no prescription [/url]

Anonymous said...

2, [url=http://www.doesprozacwork.net/]Prozac Sale[/url] - Generic Fluoxetine - cheap prozac online http://www.doesprozacwork.net/.

Anonymous said...

2, [url=http://www.doesprozacwork.net/]Cheap Fluoxetine[/url] - Generic Fluoxetine - fluoxetine 20 mg http://www.doesprozacwork.net/.

Anonymous said...

alprazolam medication xanax does do - xanax no prescription cheap

Anonymous said...

2, [url=http://www.zolofthelpsleep.net/]Zoloft Online[/url] - Cheap Zoloft - buy zoloft online http://www.zolofthelpsleep.net/.

Anonymous said...

2, [url=http://www.nexiumonlinefaq.net/]Buy Nexium[/url] - Nexium 20mg - buy nexium http://www.nexiumonlinefaq.net/.

Anonymous said...

aaa!!! prevacid price - prevacid sale http://www.onlinepharmdiscount.com/prevacid/, [url=http://www.onlinepharmdiscount.com/prevacid/]prevacid without prescription [/url]

Anonymous said...

aaa!!! order cymbalta - generic cymbalta cost http://www.spiritualpreneurship.com/, [url=http://www.spiritualpreneurship.com/]cymbalta sale [/url]

Anonymous said...

http://ranchodelastortugas.com/#30416 xanax xr no prescription - xanax drug group

Anonymous said...

http://staam.org/#37708 tramadol 650 om - tramadol withdrawal peak

Anonymous said...

Me and ozzy fucked more difficult, trying to show to my personal god!
FUCK YES!' ahead of cumming inside my warm pussy. were still fucking

Stop by my web site ... hcg injections
Also see my webpage: hcg injections

Anonymous said...

Have you ever considered about adding a little bit more than just your
articles? I mean, what you say is valuable and everything.
But think of if you added some great images or videos to give your posts more,
"pop"! Your content is excellent but with images and videos,
this site could undeniably be one of the best in its field.
Good blog!

my blog: pressnewz.info

Anonymous said...

http://ranchodelastortugas.com/#30416 xanax withdrawal symptoms seizures - drug test for xanax how long

Anonymous said...

Υouг оwn write-up has estаblіshed helpful to me.
Ӏt’s quite еducatiοnаl anԁ yοu reаlly are
certaіnly quite educatеԁ іn thіs fiеld.

You hаvе gоt poppеԁ my oωn sight to numeгouѕ
thoughts abοut this subject with intriguіng, notablе аnd strong сontеnt mаteriаl.
My weblog ... essl.drealentejo.pt

Anonymous said...

celebrex for sale - celebrex 200mg http://www.celebrexonlinesale.net/, [url=http://www.celebrexonlinesale.net/]buy celebrex online[/url]

Anonymous said...

generic celebrex - generic celebrex cost http://www.celebrexonlinesale.net/, [url=http://www.celebrexonlinesale.net/]buy celebrex[/url]

Anonymous said...

6, [url=http://www.stratterarxcoupon.net/]Atomoxetine Online[/url] - Strattera For Sale - order strattera online http://www.stratterarxcoupon.net/ .

Anonymous said...

6, [url=http://www.nexiumpricewatch.net/] Nexium Price [/url] - Esomeprazole Online - cheap nexium no prescription http://www.nexiumpricewatch.net/ .

Anonymous said...

5, [url=http://www.stratterarxcoupon.net/]Buy Strattera[/url] - Buy Strattera Online - cheap strattera online http://www.stratterarxcoupon.net/ .

Anonymous said...

6, [url=http://www.costofeffexor.net/]Buy Venlafaxine Online[/url] - Order Effexor Online - buy effexor without prescription http://www.costofeffexor.net/

Anonymous said...

5, [url=http://www.stratterarxcoupon.net/]Buy Strattera Online[/url] - Atomoxetine Online - generic strattera online http://www.stratterarxcoupon.net/ .

Anonymous said...

6, [url=http://www.costofeffexor.net/]Effexor For Sale[/url] - Buy Venlafaxine Online - cheap venlafaxine http://www.costofeffexor.net/

Anonymous said...

6, [url=http://www.isotretinoinonlinerx.net/] Isotretinoin Online [/url] - Generic Accutane - buy generic accutane no prescription http://www.isotretinoinonlinerx.net/ .

Anonymous said...

5, [url=http://www.stratterarxcoupon.net/]Generic Strattera[/url] - Buy Strattera Online - strattera online pharmacy http://www.stratterarxcoupon.net/ .

Anonymous said...

6, [url=http://www.cheapzoloftrx.net/] Sertraline Price [/url] - Zoloft For Sale - buy generic zoloft no prescription http://www.cheapzoloftrx.net/ .

Anonymous said...

5, [url=http://www.nexiumpricewatch.net/] Generic Nexium [/url] - Nexium For Sale - buy nexium online no prescription http://www.nexiumpricewatch.net/ .

Anonymous said...

5, [url=http://www.stratterarxcoupon.net/]Order Strattera Online[/url] - Buy Strattera Online - generic strattera atomoxetine http://www.stratterarxcoupon.net/ .

Anonymous said...

5, [url=http://www.cheapzoloftrx.net/]Buy Zoloft [/url] - Cheap Sertraline - buy zoloft no prescription http://www.cheapzoloftrx.net/ .

Anonymous said...

11, [url=http://www.costofklonopin.com/]Order Klonopin[/url] - Generic Klonopin - order clonazepam online http://www.costofklonopin.com/ .

Anonymous said...

11, [url=http://gtboy.com/]Doxycycline Price[/url] - Doxycycline Malaria - order doxycycline online http://gtboy.com/ .

Anonymous said...

11, [url=http://www.encuentrocubano.com/] Prozac Online[/url] - Order Fluoxetine - fluoxetine no prescription http://www.encuentrocubano.com/ .

Anonymous said...

11, [url=http://www.solarcraftaudio.com/]buy neurontin online no prescription [/url] - neurontin cost - order gabapentin online http://www.solarcraftaudio.com/.

Anonymous said...

14, [url=http://lamereglass.com/] Cheap Acomplia[/url] - Cheap Acomplia - rimonabant online http://lamereglass.com/ .

Anonymous said...

14, [url=http://topbookmarksonline.com/]Buy Clonazepam[/url] - Klonopin Generic - buy klonopin online without prescription http://topbookmarksonline.com/

Anonymous said...

14, [url=http://topbookmarksonline.com/]Klonopin Sale[/url] - Clonazepam Online - order klonopin no prescription http://topbookmarksonline.com/

Anonymous said...

17, [url=http://www.tscyclingusa.com/]Provigil Price[/url] - Provigil Medication - order provigil online http://www.tscyclingusa.com/ .

Anonymous said...

Υouг current post features proven helрful to us.
It’s extremely useful аnd you are clеarly ѵery experienced in thiѕ area.
You have got opened mу own sight to varying opinion of thіs kіnd of matter together
with intriguing and reliable aгticles.
Here is my blog post :: ko.dbpedia.org

Anonymous said...

Υour сurrent wгite-uρ οffегѕ сonfirmeԁ
neсeѕsаry to me. Ӏt’s ѵeгy informatіvе and уou're simply obviously extremely well-informed in this field. You possess popped my own eyes for you to different opinion of this subject matter using intriquing, notable and sound content material.
My webpage :: Konannavi.Org

Anonymous said...

Τhe агticlе provіdеѕ confirmed
helpful tо mуѕelf. It’s veгy eԁucational anԁ
you're simply naturally very educated of this type. You have got popped my own face in order to numerous thoughts about this subject using intriquing, notable and solid content.
Feel free to surf my page : Valium

Anonymous said...

Your current report has veгifieԁ necessаry to us.
It’s extremely helpful anԁ you're simply certainly really educated of this type. You possess opened up my face to be able to different opinion of this particular matter together with interesting and sound articles.

my web blog ... meridia online
My blog post :: Buy meridia

Anonymous said...

The rеpоrt offers verіfied useful to me.
It’s veгy informatіѵe and
you're simply naturally extremely experienced in this region. You possess exposed my own eyes for you to various opinion of this topic along with intriguing and solid content.
Also visit my page : buy Ambien

Anonymous said...

I was wondering if you ever thought of changing the page layout of your site?
Its very well written; I love what youve got to say.
But maybe you could a little more in the way of content so people could connect with it better.
Youve got an awful lot of text for only having 1 or two pictures.
Maybe you could space it out better?

my web page - read this

Anonymous said...

It's actually a cool and helpful piece of info. I am satisfied that you simply shared this helpful info with us. Please stay us informed like this. Thanks for sharing.

Visit my page - bookmarkvista.com

Anonymous said...

Pretty! This was an extremely wonderful post.
Many thanks for supplying these details.

my web-site - iraqidinar2012.posterous.com

Anonymous said...

Thanks for sharing such a nice thinking, piece of writing
is good, thats why i have read it completely

Feel free to surf to my weblog ... www.sofibonde.com

Anonymous said...

Hey! Quick question that's totally off topic. Do you know how to make your site mobile friendly? My website looks weird when browsing from my iphone 4. I'm trying to find a
template or plugin that might be able to resolve
this issue. If you have any suggestions, please share.
With thanks!

my web site; try this site

Anonymous said...

I needed to thank you for this wonderful read!! I certainly enjoyed every little bit of it.
I have you saved as a favorite to check out new things you post…

Feel free to visit my homepage ... here

Anonymous said...

Most only new Gutenberg and how his invention helped create decalsed communications. You'll have two options here:" decals Network Settings" and" You're just jealous because the voices only talk to ME. Who would want to get the extra-ordinary and eye-catching bumper labels printing globally. continue reading http://pixocool.com wedding gifts anniversary 99 annually and a combined print-iPad yearly subscription costs $39. It soon started to be the world's most dangerous nationThe toleration bumper print's symbols combat religious intolerance. Halloween Pumpkin Ideas Coloring-Pages Colouring Pictures to decals-and-Colour Online introduce the history of decals advertising.

For example, the common currency's biggest and safest economy, would be able to labels to this shared labelser. Wall print decor is the hottest trend out there. how do i [url=http://pixocool.com/stickers] stickers[/url] ship design online S print run of the mill and his move to the next page.

Anonymous said...

I simply could not leave your site before suggesting that I really
loved the usual information an individual supply to your visitors?
Is gonna be again often to investigate cross-check new posts

Visit my page Psn Codes Generaor

Anonymous said...

悲しいことにそうtrue'why誰かがそれらについて何かをすることはありませんされて '馬鹿が世界を実行する'と言って

Here is my web-site: ワンピース バーバリー

Anonymous said...

Just desire to say your article is as surprising. The clearness for your put up is just nice and i could think you're knowledgeable in this subject. Well together with your permission allow me to take hold of your feed to stay up to date with impending post. Thanks 1,000,000 and please keep up the gratifying work.

my site クロエ バッグ

Anonymous said...

My brother suggested I may like this website. He used to
be entirely right. This submit actually made
my day. You can not imagine simply how so much time I had spent for this info!

Thanks!

My web page: クロエ バッグ

Anonymous said...

A lot of thanks for all your hard work on this website.
Kate takes pleasure in participating in internet research and it is obvious why.
Almost all hear all about the compelling medium you give practical thoughts via
your website and in addition increase response from website visitors on the situation then my
simple princess is without a doubt discovering a whole lot.
Have fun with the remaining portion of the new year. You are carrying out a
good job.

my web site :: クロエ バッグ

Anonymous said...

Thank you for another magnificent article. Where else may just anyone get that type
of info in such a perfect manner of writing? I've a presentation subsequent week, and I am on the search for such info.

Review my web site; クロエ バッグ

Anonymous said...

クラシックパックUrbandillo袋を受け取った後私は正直にこれらの袋は信じられないほどであると言うことができます

Also visit my page ... ブリット バーバリー

Anonymous said...

Trolling construction or just fishing shallow weed lines generates reduced and much a reduced walleyes.
Visible calcaneus or heel Air-Sole unit contains the ultimate in cushioning.

Champs Sports offers free freight on orders regarding $75 or more.
But all of the reason why the application is so referred to as because of currently
the endorsement. http://www.silivrenstudios.com/ss/issa/index.
php?option=com_blog&view=comments&pid=85800&Itemid=0

Anonymous said...

シャネルの作品は控えめな優雅さの最後の単語 'レプリカシャネルと目的を達成することは不可能である

Here is my page シャネル アリュール

Anonymous said...

シャネルは本当に香水の世界で
は、同様に、ファッションの世界で本当の革命を行い、

My website ... chanel

Anonymous said...

Bowflex TreadClimber can assist cater for your demands of one's overall close relatives as your youthful small children can use it.

My weblog - dumbbells for sale

Anonymous said...

It's wonderful that you are getting ideas from this paragraph as well as from our dialogue made at this time.

Feel free to surf to my webpage - safe weight loss

Anonymous said...

Then, it strengthens muscle mass that in turn pull and tug
on bones.

My homepage ... cheap dumbbells set

Anonymous said...

Residence fitness centers are not some magic panacea, even though - you continue to have
to present up for each training and make progressive gains during the quantity of body
weight you may raise to construct muscle mass and burn off bodyfat.


my page; adjustable weights

Anonymous said...

The dumbbell fat set is the best marketing kind of absolutely free body weight gear within
the market place for good explanation.

Have a look at my blog post click through the next website page

Anonymous said...

I think this is one of the most vital info for me.
And i am glad reading your article. But wanna remark on some general things, The site style is wonderful, the articles is really
great : D. Good job, cheers

Feel free to visit my blog post: click here

Anonymous said...

I every time emailed this website post page to all my contacts,
since if like to read it next my friends will too.



Here is my page: sat receiver card share

Anonymous said...

There are now leather tags it is actually made of less costly materials.
Armani Casa is a fabulous brand that promos these furnishings and as
well , decorations. These online dealers offer a rapid range of legit designer bags for lesser prices.
We been curious if the sun's heat would ever arrive out. http://draco.nism.ru/X/wiki/index.php/%D0%9E%D0%B1%D1%81%D1%83%D0%B6%D0%B4%D0%B5%D0%BD%D0%B8%D0%B5_%D1%83%D1%87%D0%B0%D1%81%D1%82%D0%BD%D0%B8%D0%BA%D0%B0:SabineFan

Anonymous said...

Great post. I used to be checking constantly this blog and I am impressed!
Extremely helpful info specially the ultimate part :) I deal with such information much.
I was looking for this certain information for a very long time.
Thanks and good luck.

my web site; www.dailymotion.com

Anonymous said...

Carat- This is ones medium the diamonds are weighed.
Change becomes lively and exciting, in addition to you learn so that you actually welcome it
then. On one hand, they seem to they can have got easy
mood, and they will be more satisfied. So
does it offer you everything that its competitors do?
http://abipark.doniec.de/profile.php?mode=viewprofile&u=21027

Anonymous said...

Everything is very open with a clear clarification of the challenges.
It was really informative. Your website is useful.
Thanks for sharing!

Here is my blog post - Pirater un compte facebook

Anonymous said...

I used to be recommended this blog by means of my cousin.

I am no longer certain whether this post is written by means of him as no one else recognise such detailed about my problem.
You are amazing! Thanks!

my blog post: microsoft office gratuit

Anonymous said...

Yes, you can experience as many minors as you desire.
This can is available your form of tablets, capsules,
and needles. Television screen printed wristbands could be the final marketing
device. These can you should be made according in the market to customer's samples. http://sumairu.t-smile.co.jp/userinfo.php?uid=6817

Anonymous said...

Online Payday Loan
It is from their farmland in scole, suffolk england, near
the banks of the waveney river that william, thomas
and ezekiel gooderham would set out to what was then the town
of york now toronto to join with their sister elizabeth, their brother in law james worts and his son, also named james.
Each of the dollars goes it's not a new blog did not think of things in the same way as i. If you have debts from several sources with repayments going out at different times during the month, it can be difficult to keep track of everything.

Unknown said...

Very informative and unique tips dear. Thanks for sharing :)
Lovely Read!
http://beauty2beautytips.blogspot.com/

Anonymous said...

e cig forum, e cig, ecig, best electronic cigarette, electronic cigarette reviews, electronic cigarette

«Oldest ‹Older   201 – 286 of 286   Newer› Newest»